Deuteronomy 26:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yanzu kuwa na kawo ’ya’yan fari na gonar da kai, ya Ubangiji ka ba ni.” Sai ku sa kwandon a gaban Ubangiji Allahnku, sa’an nan ku rusuna a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، يَنْذُ نَا كَٰوُاْ نُونً ڢَارِ نَأَمْڢَانِنْ ڧَسَرْ نُونً ڢَارِنْ دَكَيْ كَبَانِ؞› «سَعَنً كُ أَجِيٜىٰ ݣُونْدُوانْ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ، كُرُسُنَ كُيِ مَسَ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, yanzu mun kawo nunan fari na amfanin ƙasar, da kai, ya Ubangiji, ka ba mu.’ “Sai ku ajiye shi a gaban Ubangiji Allahnku, ku yi sujada a gaban Ubangiji Allahnku.