Deuteronomy 26:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku da Lawiyawa da baƙin da suke a cikinku, za ku yi murna cikin dukan abubuwa masu kyau da Ubangiji Allahnku ya ba ku tare da gidanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ مُرْنَ كُمَ، كُو دَ لَوِيَاوَا دَ بَڧِنْ دَسُكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْكُ، سَبُواْدَ دُكَنْ أَبُبُوَ مَاسُ ݣَوْ وَطَنْدَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ يَبَاكُ، كُو دَ عِيَلَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi murna kuma, ku da Lawiyawa, da baƙin da suke zaune tare da ku, saboda dukan alherin da Ubangiji Allah ya yi muku, ku da gidanku.