Deuteronomy 26:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da kuka gama fitar da kashi ษ—aya bisa goma na dukan amfanin gona a shekara ta uku, shekarar zakka, za ku ba da su ga Balawe, baฦ™o, maraya da kuma gwauruwa, don su ci a cikin garuruwanku su ฦ™oshi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูŽุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุชูŽ ุนููƒูุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุชูŽุจูŽุงุฏูŽ ุฒูŽูƒู‘ูŽุŒ ุฐูŽุงูƒู ุจูŽุงุฏูŽ ุฒูŽูƒู‘ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูู†ู’ ุบููˆุงู’ู†ูŽูƒูู†ู’ูƒู ูˆูŽ ู„ูŽูˆููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุจูŽุงฺงู ุฏูŽ ู…ูŽุฑูŽุงูŠู ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงู†ู’ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ู…ูุชูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููˆ ู…ูŽุง ุณูุซู ุณูฺงููˆุงู’ุดู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูŽุฑูุฑููˆูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œSa'ad da kuka gama fitar da zakarku ta amfanin gona a shekara ta uku, wadda take shekara ta fid da zaka, sai ku ba Balawe, da baฦ™o, da maraya, da matar da mijinta ya rasu, don su ci, su ฦ™oshi a cikin garuruwanku.