Deuteronomy 26:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban ci wani daga cikin tsattsarkan rabo yayinda nake makoki, ko in cire wani rabo mai tsarki yayinda nake marar tsarki, ko in miฦ™a wani sashensa ga matattu ba. Na yi biyayya ga Ubangiji Allahna, na aikata kome da ka umarce ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽู†ู’ุซู ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุฒูŽูƒู‘ูŽุฑู’ ุจูŽุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุž ุจูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุชูŽุจูŽ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูุž ุจูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ู…ููŠฺงูŽุดู ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุจูŽุž ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุงุŒ ู†ูŽูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุŒ ู†ูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุงุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ban ci kome daga cikin zakar sa'ad da nake baฦ™in ciki ba, ban kuma fitar da kome daga cikinta ba sa'ad da nake da ฦ™azanta, ban kuma miฦ™a wa matattu kome daga cikinta ba. Na yi biyayya da muryar Ubangiji Allahna, na aikata dukan abin da ka umarce ni.