Deuteronomy 26:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yau Ubangiji Allahnku ya umarce ku ku bi waษ—annan ฦ™aโ€™idodi da kuma dokoki, cikin natsuwa ku kiyaye su da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽูˆู’ุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽู†ูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ุชูŽุฑู’ูƒู ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏู ุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽูŠู’ุž ุณูŽูŠู’ ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐุณู ูƒููƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽุงุณู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYau Ubangiji Allahnku yana umartarku ku kiyaye waษ—annan dokoki da farillai. Sai ku lura ku aikata su da dukan zuciyarku da dukan ranku.