Deuteronomy 26:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun furta a wannan rana cewa Ubangiji shi ne Allahnku, cewa za ku kuma yi tafiya a hanyoyinsa, cewa za ku kiyaye ฦ™aโ€™idodinsa, umarnansa da kuma dokokinsa, kuka kuma ce za ku yi masa biyayya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูˆู’ุŒ ูƒูู†ู’ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงูƒููŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ูƒูู†ูŽูŠู ูˆูŽู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yau kun shaida, cewa Ubangiji shi ne Allahnku, za ku yi tafiya cikin tafarkunsa, za ku kiyaye dokokinsa, da umarnansa, da farillansa, za ku kuma yi masa biyayya.