Deuteronomy 26:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan za ku furta a gaban Ubangiji Allahnku cewa, โMahaifina mutumin Aram ne mai yawo, ya gangara zuwa Masar da mutane kaษan, ya zauna a can, ya kuma zama babban alโumma, mai iko da kuma mai yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููู
ู ุณููููู ุงููู
ูุณู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููุซูููฐุ ยซ โนุฏูุง ูููููู ู
ูุชูู
ููู ุณููุฑููู ููููฐุ ู
ููู ูููููู ูููฐููุงูุ ููุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ู
ูุตูุฑูุ ุนูุซููู ููุฐููููู ููู
ูุฑู ุจฺูงููุงู ุฏู ู
ูุชูููููฐ ููุทูููุ ุนูุซููู ููุฐูู
ู ุจูุจููุฑู ุงููููุนูู
ูู ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ู
ููู ุฅูููููุงูุ ู
ููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuma sai ku hurta waษannan kalmomi a gaban Ubangiji Allahnku, ku ce, โUbana Ba'aramiye ne, mayawaci a dฤ. Ya gangara zuwa Masar yana da jama'a kima, ya yi baฦunci a wurin. Amma a can ya zama al'umma mai girma, mai iko, mai yawa.