Deuteronomy 27:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi biyayya ga Ubangiji Allahnku, ku bi umarnansa da ฦaโidodin da nake ba ku a yau.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ูููู ุจูููููู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑูููููุณู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku saurari muryar Ubangiji Allahnku, ku kiyaye umarnansa, da dokokinsa waษanda muke umartarku da su yau.โ