Deuteronomy 27:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“La’ananne ne mutumin da ya gusar da dutsen da aka kafa don nuna shaidar iyaka.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹لَعَنَنّٜىٰ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَثِرٜىٰ عَلَمَرْ شَيْدَرْ إِيَاكَرْ غُواْنَرْسَ دَ مَڨُوبْثِنْسَ؞› «سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُأَمْسَ، سُثٜىٰ، ‹أَمِينْ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘La'ananne ne wanda ya ci iyakar maƙwabcinsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’