Deuteronomy 27:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“La’ananne ne mutumin da ya karkatar da makaho daga hanya.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹لَعَنَنّٜىٰ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَسَا مَكَهُواْ يَكَوْثٜىٰ دَغَ حَنْيَ؞› «سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُأَمْسَ، سُثٜىٰ، ‹أَمِينْ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘La'ananne ne wanda ya karkatar da makaho daga hanya.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’