Deuteronomy 27:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“La’ananne ne mutumin da ya kwana da matar mahaifinsa, gama ya ƙasƙantar da gadon mahaifinsa ke nan.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹لَعَنَنّٜىٰ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَݣُونَ دَ مَاتَرْ بَابَنْسَ، غَمَا وَنَّنْ ذَيْ ڧَسْڧَنْتَرْدَ بَابَنْسَ؞› «سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُأَمْسَ سُثٜىٰ، ‹أَمِينْ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da matar mahaifinsa, gama ya buɗe fatarin matar mahaifinsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’