Deuteronomy 27:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“La’ananne ne mutumin da ya kashe maƙwabcinsa a ɓoye.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹لَعَنَنّٜىٰ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَكَشٜىٰ مَڨُوبْثِنْسَ عَٻُواْيٜىٰ؞› «سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُأَمْسَ سُثٜىٰ، ‹أَمِينْ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘La'ananne ne wanda ya buge maƙwabcinsa daga ɓoye.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!”