Deuteronomy 27:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rubuta dukan waษannan kalmomin doka a kansu, saโad da kuka haye kuka shiga ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, ฦasa mai zub da madara da zuma, kamar dai yadda Ubangiji Allah na kakanninku, ya yi muku alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูููููุณู ุฐูุงูู ุฑูุจููุชู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ููููููู ูููุงูููุฑูููุงุ ุณูุนูุฏูู ูููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุดูุบู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงููุ ฺงูุณูุงุซูููฐ ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงููููููููู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku rubuta kalmomin wannan shari'a a kansu daidai lokacin da kuka haye ku shiga ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, ฦasar da take mai yalwar abinci, kamar yadda Ubangiji Allahnku ya alkawarta wa kakanninku.