Deuteronomy 27:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gina bagade wa Ubangiji Allahnku, bagaden dutse. Kada ku yi amfani da wani kayan aiki na ƙarfe a kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ ذَاكُ غِنَا بَغَدٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ دَ دُووَڟُنْ دَ بَعَيِ أَمْڢَانِ دَ ڧَرْڢٜىٰ عَكَنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Can za ku gina wa Ubangiji Allahnku bagade da duwatsun da ba a taɓa sassaƙa su da baƙin ƙarfe ba.