Deuteronomy 27:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gina bagaden Ubangiji Allahnku da duwatsun fili, ku kuma miƙa hadaya ta ƙonawa a kansa ga Ubangiji Allahnku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ غِنَا بَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ دَ دُووَڟُنْ دَ بَعَسَسَّڧَبَ؞ سَعَنً كُمِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا عَكَنْسَ غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku gina wa Ubangiji Allahnku bagade da duwatsun da ba a sassaƙa ba. A bisa wannan bagade za ku miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji Allahnku.