Deuteronomy 28:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan dukan mutane a duniya za su ga cewa ana kiranku da sunan Ubangiji, za su kuwa ji tsoronku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุง ุฐูุงุณู ุบููู ุงฺููููููขู ุณูููููู ููููููููฐูู ุนููููููู ููููฐุ ุฐูุงุณู ูููู ุฌฺูููุงูุฑููุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutanen duniya za su gane ku na Ubangiji ne, za su ji tsoronku.