Deuteronomy 28:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai buษe sammai, wurin ajiyarsa mai yalwa, don yฤ aika da ruwan sama a gonarku a lokacinsa, yฤ kuma albarkaci dukan aikin hannuwanku. Za ku ba wa alโummai masu yawa rance, amma ba za ku karษa bashi daga wurin wani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐูููุจููุทูููฐ ู
ููู ุทูุงูููู ุงููุฌูููุฑู ุงููููุจูุฑูููููุณู ุงูู ุณูู
ู ููุจูุง ฺงูุณูุฑููู ุถููู ุงููุฏูููุฏููู ูููุงูููุซูููุณูุ ููููู
ูุณูุง ุงููููุจูุฑููู ุนููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุ ุฐูุงูู ุจูุงุฏู ุฑูููุซูููฐ ุบู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ููุฑููปู ุฑูููุซูููฐ ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai buษe muku taskarsa ta sammai, don ya ba ฦasarku ruwa a kan kari, zai kuma sa albarka a kan dukan aikin hannuwanku. Al'ummai da yawa za su karษi rance a wurinku, amma ku, ba za ku karษi rance ba.