Deuteronomy 28:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai sa ku zama kai, ba wutsiya ba. In kun mai da hankali ga umarnan Ubangiji Allahnku da nake ba ku a wannan rana, kuka kuma lura, kuka bi su, kullum za ku kasance a bisa, ba a ฦasa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ููุฐูู
ู ููููุ ุจฺููููููุจูุ ูููููู
ู ุซููุบูุจู ุฐูุงููููุ ุจู ุจูุงูู ุจูุ ุนูุฏููู ูููููู ุจูููููู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููุ ุนูุฏููู ูููู ููููุงููููฐ ูููู ููู
ู ุนูููููุชูุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai sa ku zama kai, ba wutsiya ba. Kullum ci gaba za ku yi, ba baya ba, idan kuka yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku waษanda nake umartarku da su yau, in kun lura, kun yi aiki da su,