Deuteronomy 28:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma fa, in ba ku yi biyayya ga Ubangiji Allahnku ba, ba ku kuma lura kun bi dukan umarnansa da ฦaโidodin da nake ba ku a yau ba, dukan laโanan nan za su zo a bisanku, su kuma same ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจูุฐูุงูููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุจูุ ูููุงู ูููู ุจููู ููููุงููููฐ ููุนูููููุชู ุฏููููู ุนูู
ูุฑูููููุณู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ูููู ุจูุ ุชููุงูุ ุฏููููู ููุทูููููู ููุนููู ุฐูุงุณู ุณููููููุงู ู
ููู ุณูุดูุง ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โAmma idan ba za ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku ba, ko kuwa ba ku lura kuka aikata umarnansa da dokokinsa waษanda nake umartar da su yau ba, to, dukan waษannan la'ana za su auko muku, su same ku.