Deuteronomy 28:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai aiko muku da laโana, da ruษewa, da damuwa cikin dukan abin da za ku yi, har ya hallaka ku, ku lalace da sauri saboda mugayen ayyukanku, domin kuma kuka rabu da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ ููููููููฐูู ุฐููู ุนููููู ู
ููู ุฏู ููุนููู ุฏู ุฑููุทูููฐูู ุฏู ุฏูุงู
ููู ุนูุซููููู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ููููุ ุญูุฑู ููููููุซูููฐ ููููููููู ุฏู ุณูููุฑูุ ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ุงููููููููู ุฏู ูููู ุนูููููุชูุ ุณูุจููุงูุฏู ูููู ููุงุดูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โUbangiji zai aiko muku da la'ana, da ruษewa, da damuwa cikin dukan abin da za ku yi, har ya hallaka ku, ku lalace da sauri saboda mugayen ayyukanku, domin kuma kuka rabu da ni.