Deuteronomy 28:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Girgijen da yake bisanku zai zama tagulla, ƙasar da take ƙarƙashinku za tă zama ƙarfe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَنْ دَيَكٜىٰ بِسَنْكُ ذَيْ ذَمَ كَمَرْ تَغُلَّ، كُمَ ڧَسَرْدَ تَكٜىٰ عَڧَرْڧَشِنْكُ ذَاتَ ذَمَ كَمَرْ ڧَرْڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Samaniya da take bisa kanku za ta zama tagulla, ƙasar kuma da kuke a bisa kanta ta zama baƙin ƙarfe.