Deuteronomy 28:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da tsakar rana za ku riฦ™a lallubawa kamar makaho. Za ku zama marasa nasara a cikin kome da kuka yi; kowace rana za a zalunce ku, a kuma yi muku ฦ™wace, ba tare da wani ya cece ku ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒููŠูุชูŽ ุชูู†ู’ุชููปูœู‰ูฐ ุงู”ูŽฺŸูŽูƒูŽุฑู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ูŽูƒูŽฺขู ุณููƒูŽู†ู’ ู„ูŽู„ูุจูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุฐูŽุงูƒู ูŠูŽู„ู’ูˆูŽุชูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ูƒูุจูŽุž ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุชูŽุซููˆุชูŽุฑู’ูƒูุŒ ุงู”ูŽู†ูŽ ุชูŽูŠู ู…ููƒู ฺจููˆุซูœู‰ูฐ ูƒูู„ู‘ูู…ู’ุŒ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tsakar rana za ku riฦ™a lalubawa kamar makaho, ba za ku yi arziki cikin ayyukanku ba. Za a riฦ™a zaluntarku, ana yi muku ฦ™wace kullum, ba wanda zai cece ku.