Deuteronomy 28:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ba da ’ya’yanku maza da mata ga wata al’umma, za ku kuma yi ta zuba idanunku kuna neman su kullayaumi, amma a banza, domin ba ku da ikon yin kome.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ عِدُوانْكُ ذَاعَ ݣُوشِ یَیَنْكُ مَظَا دَ مَاتَا عَكَيْسُ وَتَ ڧَسَا دَبَمْ؞ ذَاكُيِ مَرْمَرِنْ غَنِنْسُ دُكَنْ يِنِ، عَمَّا عَبَنْظَ، غَمَا بَاكُ دَ إِيكُوانْ يِنْ كُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome.