Deuteronomy 28:36 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai kore ku, ku da sarkin da kuka naษ—a a bisanku zuwa alโ€™ummar da ku, ko kakanninku ba su sani ba. A can za ku yi wa waษ—ansu alloli sujada, allolin itace da na dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ูƒู ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ุฐูŽุงูปูŽุง ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒู ุฐููˆูŽุง ูˆูŽุชูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ุจูŽูƒูุณูŽู†ูุจูŽุž ุซูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒู ุจูŽูˆู’ุชูŽุงูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุบูู…ูŽูƒูŽ ู†ูŽ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู†ูŽุฏููˆฺŸูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œUbangiji zai bashe ku, ku da sarkin da kuka naษ—a wa kanku ga wata al'ummar da ku da kakanninku ba ku sani ba. Can za ku bauta wa gumakan itace da na duwatsu.