Deuteronomy 28:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku zama abin ƙi, abin dariya, da kuma abin habaici ga dukan al’ummai inda Ubangiji zai kore ku zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ ذَمَ أَبِنْ ڟُواْرُواْ دَ أَبِنْ مِصَالِ دَ أَبِنْ غُواْرِ عَثِكِنْ دُكَنْ ڧَبِيلُ عِنْدَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْكَيْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku zama abin ƙi, da abin karin magana, da abin habaici a cikin dukan mutane inda Ubangiji zai kora ku.