Deuteronomy 28:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku kasance da itatuwan zaitun ko’ina a ƙasarku, amma ba za ku yi amfani da mansu ba, domin ’ya’yan zaitun za su kakkaɓe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُسَامِ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنْ عَكُواْعِنَ ثِكِنْ دُكَنْ يَنْكُنَنْكُ، عَمَّا بَذَاكُ شَاڢَ كَنْكُ دَ مَنْبَ، غَمَا دُكْ یَیَنْ ظَيْتُنْ طِنْ ذَاسُ ظُبٜىٰ كَكَڢْ كَاڢِنْ سُإِسَ غِرْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku sami itatuwan zaitun ko'ina cikin ƙasarku, amma ba za ku sami man da za ku shafa ba, gama 'ya'yan za su kakkaɓe.