Deuteronomy 28:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baƙin da suke tare da ku, za su yi ta ƙaruwa, ku kuwa za ku yi ta komawa baya-baya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَڧِنْ دَسُكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْكُ ذَاسُيِتَيِنْ غَبَ غَبَ، كُو كُوَ ذَاكُيِتَيِنْ بَايَ بَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Baƙin da suke tare da ku za su yi ta ƙaruwa, ku kuwa za ku yi ta komawa baya baya.