Deuteronomy 28:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ba ku bashi, amma ba za ku ba su bashi ba. Za su zama kai, ku kuwa za ku zama wutsiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاڧِ ذَاسُ بَاكُ رَنْثٜىٰ، عَمَّا كُو بَذَاكُ عِيَبَاسُ رَنْثٜىٰبَ؞ سُو ذَاسُ ذَمَ كَيْ، كُو ذَاكُ ذَمَ وُڟِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku karɓi rance a wurinsu, su ba za su karɓi rance a wurinku ba. Su za su zama kai, ku kuwa za ku zama wutsiya.