Deuteronomy 28:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba ku bauta wa Ubangiji Allahnku da farin ciki da kuma murna a lokacin wadata ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฏูููููููฐ ุจููู ุจูููุชูุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฏู ฺขูุถู ุซููู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุฑููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุจูุงูู ุนูููููููุซูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku bauta wa Ubangiji Allahnku da murna da farin ciki ba, saboda dukan abin da ya ba ku a yalwace,