Deuteronomy 28:48 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda haka a cikin yunwa da ฦishirwa, cikin tsiraici da mugun talauci, za ku bauta wa abokan gฤban da Ubangiji ya aiko muku. Zai sa karkiyar ฦarfe a wuyanku har sai ya hallaka ku ฦaf.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุซููููู ุฑูุดููู ูููุงูู
ูููฐ ุฐูุงูู ุจูููุชูุงูู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ุชููุฑู ู
ูููุ ุฐูุงูู ุจูููุชูุง ู
ูุณู ุนูุซููููู ูููููู ุฏู ฺงูุดููู ุถููู ุฏู ฺูุฑูููุซูุ ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ุณูุณูุง ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุฏูููููู ุนููููููู ุณููู ุงูููููููููููุฑู ุฏูููู ฺููููขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin haka za ku bauta wa magabtanku waษanda Ubangiji zai turo muku. Za ku bauta musu da yunwa, da ฦishirwa, da tsiraici, da talauci. Za su sa karkiyar ฦarfe a wuyanka har su hallaka ku.