Deuteronomy 28:49 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai kawo alโumma daga nesa, daga iyakar duniya, ta sauko a kanku kamar gaggafa, alโummar da ba ku san yarenta ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐููู ูููฐููุงู ููุชู ุงููููุนูู
ูู ู
ููู ุบูุงุจูุงุฏูููู ุฏูุบู ููููฐุณู ุฏูุบู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุงุ ุชูุณููููููุงู ุนููููููู ููู
ูุฑู ุบูุบฺููขูุ ุงููููุนูู
ููุฑู ุฏู ุจูููุณููู ููุฑูููฐููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai kawo wata al'umma daga nesa, wato daga bangon duniya, mai kai sura kamar gaggafa, wadda za ta yi gฤba da ku. Al'ummar da ba ku san harshenta ba,