Deuteronomy 28:58 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba ku lura kuka bi dukan kalmomi wannan doka, waษanda an rubuta a wannan littafi ba, ba ku kuma girmama wannan suna mai ษaukaka da kuma mai banrazana na Ubangiji Allahnku ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ฺขูุง ุจููู ููููุงููููฐ ููููู
ู ุนูููููุชู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ููููููู ูููุงูููุฑูููุง ููุทูููุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ููููููู ููุชฺููขู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุณููููููููู ู
ููู ุทููููููู ู
ููู ุจููู ฺููุงูุฑููุงูุ ููุชููุงู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan ba ku lura, ku aikata dukan maganar dokokin nan da aka rubuta a wannan littafi ba, domin ku ji tsoron sunan nan mai ษaukaka, mai kwarjini, wato sunan Ubangiji Allahnku,