Deuteronomy 28:61 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuma zai kawo muku kowane irin ciwo da masifar da ba a rubuta a cikin wannan Littafin Doka ba, har sai an hallaka ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุซููููุงู ุฏู ุจูููุนูุ ููุทูููุฏู ุจูุนูุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ูููุงูููุฑูููุง ุจูุ ููููููููฐูู ุฐููู ูููฐููุงู ู
ููู ุญูุฑู ุณููู ูููู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har yanzu kuma Ubangiji zai kawo muku kowace irin cuta, da kowace irin annoba, waษanda ba a ambace su a littafin dokokin nan ba, har ku hallaka.