Deuteronomy 28:62 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku da kuke da yawa kamar taurari a sarari za ku ragu ku zama kaษ—an, domin ba ku yi biyayya ga Ubangiji Allahnku ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุง ูƒูู†ู’ูŠููŠูŽูˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุชูŽูˆู’ุฑูŽุฑู ุงู”ูŽ ุณูŽู…ูŽุŒ ุฐูŽุงูƒู ุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽุทูŽู†ู’ุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽูƒููŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake kuna da yawa kamar taurarin sama, za ku zama 'yan kaษ—an, domin ba ku yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku ba.