Deuteronomy 28:64 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ubangiji zai watsar da ku cikin dukan alโummai, daga wannan bangon duniya zuwa wancan. A can za ku bauta waษansu alloli, allolin itace da na dutse, waษanda ko ku, ko kakanninku, ba ku sani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ ููููููููฐูู ุฐููู ููุงฺูุฑู ุฏูููู ุซููููู ุฏููููู ฺงูุจูููู ุฏูุบู ููููููู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุง ุฐูููุง ููููุซูููุ ุนูุซููู ุฐูุงูู ุจูููุชูุงูู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ูู ุงููุชูุงุซูููฐ ุฏู ููุฏฺูููููฐุ ุงููููููุงููููู ุฏู ูููุงู ููู ูููุงู ููุงููููููููู ู
ูุง ุจูููุณูููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โUbangiji zai warwatsa ku cikin dukan al'ummai daga wannan bangon duniya zuwa wancan. Can za ku bauta wa gumakan itace da na dutse waษanda ku da kakanninku ba ku san su ba.