Deuteronomy 28:67 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe za ku ce, โ€œDa ma yamma ne!โ€ Da yamma kuma ku ce, โ€œDa ma safiya ce!โ€ Saboda tsoron da ya cika zukatanku da kuma abubuwan da idanunku za su gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณูŽฺขูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒูุซูœู‰ูฐุŒ โ€นุฏูŽู…ูŽุง ุนูŽุซูœู‰ูฐ ูŠูŽู…ู‘ูŽุซูœู‰ูฐ!โ€บ ุงู•ูู†ู’ ูŠูŽู…ู‘ูŽ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุงูŠู ุณูŽูŠู’ูƒูุซูœู‰ูฐุŒ โ€นุฏูŽู…ูŽุง ุนูŽุซูœู‰ูฐ ุณูŽุงฺขููŠูŽุซูœู‰ูฐ!โ€บ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ฺŸูŽู†ูŽู†ูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุฏูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒู ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ูƒู ุณููƒูœู‰ูฐ ุบูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe za ku ce, โ€˜Da ma maraice ne.โ€™ Da maraice kuma za ku ce, โ€˜Da ma safiya ce,โ€™ saboda tsoron da yake a zuciyarku, da abubuwan da idanunku suke gani.