Deuteronomy 28:68 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai komar da ku cikin jiragen ruwa zuwa Masar, tafiyar da na ce kada ku ฦ™ara yi. A can za ku ba da kanku don sayarwa ga abokan gฤbanku a matsayin bayi maza da mata, amma ba wanda zai saye ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ู…ูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆ ุฐููˆูŽุง ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุซููƒูู†ู’ ุฌูุถูŽุงุบูœู‰ูฐู†ู’ ุถููˆูŽุŒ ุนูŽุชูŽู‡ูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ู…ููƒู ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑู ุจูŽุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุจูู†ู’ุชูŽุจูŽุž ุนูŽุซูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒูุณููˆุงู’ ูƒูุณูŽูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒู ุบูŽ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูุŒ ูƒูุฐูŽู…ูŽ ุจูŽุงูŠู ู…ูŽุธูŽุง ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุณูŽูŠูœู‰ูฐูƒูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai komar da ku Masar cikin jiragen ruwa, ko da yake na ce ba za ku ฦ™ara tafiya can ba. Can za ku sayar da kanku bayi mata da maza, amma ba wanda zai saye ku.โ€