Deuteronomy 28:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai aika da albarka a rumbunanku da kuma a bisa kome da kuka sa hannunku a kai. Ubangiji Allahnku zai albarkace ku a ฦ™asar da yake ba ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ูˆูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุถูู…ู’ุจูู†ูŽู†ู’ูƒู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ูƒูุž ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ู…ููƒู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุฏูŽุดู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œUbangiji zai sa wa abin da yake cikin rumbunanku albarka da dukan aikin hannuwanku. Zai sa muku albarka a ฦ™asar da yake ba ku.