Deuteronomy 29:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan su ne sharuษan alkawarin da Ubangiji ya umarci Musa yฤ yi da Israโilawa a Mowab, wato, ban da alkawarin da ya yi da su a Dutsen Horeb.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุณููููููฐ ููููู
ููุงูู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐู ูููู ููุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ููุงูููุจูุ ููุชููุงู ุจูููุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ูููู ุฏูุณูู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ูููุงูุฑูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan ne zantuttukan alkawari da Ubangiji ya umarci Musa ya faษa wa Isra'ilawa a ฦasar Mowab, wato banda alkawarin da ya yi da su a bisa Dutsen Horeb.