Deuteronomy 29:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna tsaye a nan don ku yi alkawari da Ubangiji Allahnku, alkawarin da Ubangiji yake yi ta wurin rantsuwa da ku a wannan rana,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ููุทูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐูู ุฏูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุถฺููููููุง ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don ku ฦulla alkawari da Ubangiji Allahnku, alkawarin da Ubangiji Allahnku yake yi da ku yau.