Deuteronomy 29:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don yฤ mai da ku jamaโarsa yau, shi kuwa yฤ zama Allahnku kamar yadda ya yi muku alkawari, da yadda kuma ya rantse wa kakanninku, Ibrahim, Ishaku da kuma Yaฦub.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ุณููุงู ููุชูุจููุชูุฑูุฏูููู ููููุ ููุฐูู
ู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ ุดูููููู ููุฐูู
ู ุงูููููู ููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑู ููููู
ู ุถฺููููููฐ ููููุงูููููููููุ ููุชููุงู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don ya mai da ku jama'arsa yau, shi kuma ya zama Allahnku kamar yadda ya yi muku magana, da yadda kuma ya rantse wa kakanninku, wato Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.