Deuteronomy 29:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya tara dukan Israโila, ya ce musu, Idanunku sun ga dukan abin da Ubangiji ya yi a Masar ga Firโauna, ga kuma dukan shugabanninsa da kuma ga dukan ฦasarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููููุฑูุง ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููู ุฏููู ุบู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ูููู ุงููุนูุฏููุงูููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุงููุจูููุฏู ูููู ูู ฺขูุฑูุนููููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุญูุฏูู
ูุฑูุณู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ฺงูุณูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya kira dukan Isra'ilawa ya ce musu, โAi, kun ga dukan abin da Ubangiji ya yi wa Fir'auna da barorinsa a dukan ฦasar Masar.