Deuteronomy 29:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ba zai gafarce shi ba, fushinsa da kishinsa za su ฦuna a kan wannan mutum. Dukan laโanonin da aka rubuta a wannan littafi za su fฤษo a kansa, Ubangiji kuwa zai shafe sunansa daga ฦarฦashin sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุจูุฐููู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุจูุ ุงููู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ุฏู ูููุดูููุณู ุฐูุงุณู ฺงูููู ุนููููู ู
ูุชูู
ููููููุ ุฏููููู ููุนูููุฑู ุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ููููููู ููุชฺููขู ุฐูุงุณู ุณููููููุงู ุนูููููุณูุ ููู
ู ููููููููฐูู ุฐููู ููููุฑูุฏู ุณููููููุณู ุฏูุบู ฺงูุฑฺูงูุดููู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ba zai gafarce shi ba, amma fushin Ubangiji da kishinsa za su auko a kan wannan mutum, dukan la'anar kuma da aka rubuta a littafin nan za ta bi ta kansa, Ubangiji kuma zai shafe sunansa daga duniya.