Deuteronomy 29:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦasar gaba ษaya za tฤ zama gishiri mai ฦuna marar amfani da kuma kibiritu, babu shuki, babu abin da yake tsirowa, babu itatuwan da suke girma a cikinta. Za tฤ zama kamar yadda aka hallaka Sodom da Gomorra, Adma da Zeboyim, waษanda Ubangiji ya hallaka cikin zafin fushinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ฺงูุณูุฑู ุฐูุงุชู ฺงููุงูููููฐ ุฏู ฺขูุฑูุฑู ููุชูุง ู
ููู ููุฑู ุฏู ุบูุดูุฑูุ ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงุนู ุนููู ุดููููุ ุจูุงุจู ููู
ู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุนููู ฺููุฑูุงุ ุจูุงุจู ุซูููููุฑู ุฏู ุฐูุงุชู ุนููููููู ุบูุฑูู
ู ุนูุซููู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ูููููููููุฑู ุฏู ุณููุงูุฏููุงู
ู ุฏู ุบููุงูู
ููุงูุฑู ุฏู ุงููุฏูู
ู ุฏู ุธูููฐุจููุงูููู
ูุ ุนูุซููููู ฺขูุดูููุณู ู
ููู ุฐูุงฺขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan ฦasa za ta zama kibritu da gishiri, ba shuka, ba amfani, ciyawa kuma ba ta tsirowa, kamar yadda Ubangiji ya kabantar da Saduma da Gwamrata, da Adam da Zeboyim, da zafin fushinsa.