Deuteronomy 29:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka fushin Ubangiji ya yi ฦ™una a kan wannan ฦ™asa, har ya kawo dukan laโ€™anoni da aka rubuta a wannan littafi a kanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ฺขูุดูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠูฺงููˆู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู„ูŽุนูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Ubangiji ya husata da wannan ฦ™asa, ya kawo mata kowace irin la'anar da aka rubuta a wannan littafin.