Deuteronomy 29:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ku kiyaye, ku bi sharuษan wannan alkawari, don ku yi nasara a cikin kome da kuke yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููููููุงููููฐ ููููู
ู ุนูููููุชู ููููู
ููุงูู
ููู ููููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏููุงูู
ููู ููููููููุชู ุซููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ku kiyaye, ku aikata dukan zantuttukan wannan alkawari don ku arzuta a cikin dukan abin da za ku yi.