Deuteronomy 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muka kama dukan biranen da suke kan tudu, da dukan Gileyad, da dukan Bashan, har zuwa Saleka da Edireyi, biranen masarautar Og a Bashan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مُنْثِ دُكَنْ غَرُضُوً يَنْكِنْ تُدَّيْ دَ يَاڧِ دَ دُكَنْ يَنْكِنْ غِلٜىٰيَدْ دَ دُكَنْ يَنْكِنْ بَشَنْ، حَرْ ذُوَا غَرُضُوً سَلٜىٰكَ دَ عٜىٰدِرَيْ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ عَيَنْكِنْ مُلْكٍ سَرْكِے عُواغْ نَ بَشَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Wato dukan garuruwa na ƙasar tudu, da dukan ƙasar Gileyad, da ta Bashan har zuwa Salka da Edirai, garuruwa na mulkin Og ke nan cikin ƙasar Bashan.”