Deuteronomy 3:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ga mutanen Ruben da mutanen Gad, na ba da yankin da ya tashi daga Gileyad, ya gangara zuwa Kwarin Arnon (tsakiyar kwarin kuwa shi ne iyaka) ya fita zuwa Kogin Yabbok, wanda yake shi ne iyakar Ammonawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุฑูŽุนูุจูŽูŠู’ู†ู ุฏูŽ ุชูŽ ุบูŽุฏู’ุŒ ู†ูŽุจูŽุงุณู ูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูŽุงุดู ุฏูŽุบูŽ ุบูู„ูœู‰ูฐูŠูŽุฏู’ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ุงู”ูŽุฑู’ู†ููˆุงู†ู’ุŒ ฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ุซูœู‰ูฐ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ุณูุŒ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ูŠูŽุจู‘ููˆุงูƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽ ุฏูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู‘ููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ba Ra'ubainawa da Gadawa yankin ฦ™asar da ta tashi daga Gileyad har zuwa kwarin Arnon, tsakiyar kwarin shi ne iyakar har zuwa kwarin kogin Yabbok wanda ya yi iyaka da Ammonawa.