Deuteronomy 3:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na umarce ku a lokacin na ce, “ Ubangiji Allahnku ya ba ku wannan ƙasa ku mallake ta. Dukan mayaƙanku za su haye da shirin yaƙi a gaban ’yan’uwanku, Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَثِيغَبَدَ مَغَنَ دَ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ دَ تَ غَدْ دَ رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ يَثٜىٰ «أَ لُواْكَثِنْ نَبَاكُ عُمَرْنِ ثٜىٰوَ ‹ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ يَبَاكُ وَنَّنْ ڧَسَا كُثِ غَادُوانْتَ؞ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْكُ دَ سُكَ إِسَ يَاڧِ ذَاسُيِ شِرِنْ يَاڧِ سُڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞ ذَاسُ شَا غَبَنْ یَنْعُوَنْكُ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا، سُتَيْمَكٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A wancan lokaci ne na yi muku umarni, na ce, ‘Ubangiji Allahnku ya ba ku wannan ƙasa, ku mallake ta. Dukan mayaƙanku za su haye da shirin yaƙi a gaban 'yan'uwanku, Isra'ilawa.