Deuteronomy 3:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma matanku, yaranku da dabbobinku (na sani kuna da dabbobi masu yawa), su ne za ku bari a garuruwan da na ba ku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَيْ مَاتَنْكُ دَ یَیَنْكُ دَ دَبُّواْبِنْكُ، دُواْمِنْ نَسَنِ كُنَدَ دَبُّواْبِے دَيَوَ سُواْسَيْ، ذَاكُبَرْسُ عَثِكِنْ غَرُضُوً دَ نَارِغَا نَا بَاكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma matanku, da 'ya'yanku, da dabbobinku, na sani kuna da dabbobi da yawa, su ne za ku bari a garuruwan da na ba ku,